About this page
Cheap Data is run by its own business owner. Fasaha24 LTD built the app and the website and keeps them working.
Use this page to report a technical problem, a security issue or a complaint about the site to the developer, or to ask for your own app.
For wallet funding, a failed transaction or a refund, contact Cheap Data support first (Contact Us). The developer cannot reverse transactions.
Game da wannan shafi
Cheap Data yana ƙarƙashin mai kasuwancinsa. Fasaha24 LTD ne ya haɓaka app ɗin da website ɗin, kuma yake kula da su.
Yi amfani da wannan shafi ka kai rahoton matsala ta fasaha, matsalar tsaro, ko korafi game da website ɗin ga mai haɓakawa, ko kuma ka nemi a yi maka naka app ɗin.
Idan matsalar ta shafi cike wallet, transaction da bai yi nasara ba, ko mayar da kuɗi, ka fara tuntuɓar support na Cheap Data (Contact Us). Mai haɓakawa ba ya iya mayar da transaction.